Monday, July 31, 2023

Kalli cikakken video 👇 Matashin da ya bada ƙodarsa aka sanya wa Mahaifiyarsa ta rayu shi kuma ya mutu....











Wani matashi ya zaɓi ya rasa ransa don mahaifiyarsa ta rayu bayan ya bayar da ƙodar sa a sanya mata sakamakon nata guda biyun dukkansu basa aiki bayan an cire ɗaya an sa mata ta samu lafiya shi kuma ɗayar data rage masa sai ta fara ciwo har ta kai ga ajalinsa muna fatan Allah ya gafarta masa ameen



_



KALLI VIDEO 👇



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home