Wednesday, July 26, 2023

Ban yarda a sakai wakoki da film din Da bai dace ba Abba Al nustafa yayi gar gani a kannywood hukumar sanso…











To kamar yadda kuke gani ABBA al mustafa yayi jankunne Dan gane da wakoki da akesaki Wa yanda basu daceba A kannywood.

Al nustafa dai shene Wanda me girma gwamnan JaHar kano ABBA KABIR YUSIF yabashi president na kannywood to amma fa wannan tsari da al mustafa yazo dashi yan kannywood sunce bazasu yarda da wannan tsarinba.

duk dacewa idai zakasaki waka ko film to dole sai yasa hunnu takunna za’a fitar dashi shin kuna ganin jarumin kannywood zasu iya cewa ba’a isa ba.

Wannan labari mun same shine daga shafin arewadrop.com.ng wanda har yanzu muna ne man ai nihin labarin wato ai nihin abun abba Al mustafa yace akan wakokin banza da fina finan banza.

Innalillahi rikici yaballe A kannywood inda sukace bazasu yarda da wannan tsarin akakawosu ba..

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home