Wednesday, July 26, 2023

Ku yafe masa": Ali Nuhu ya yabi DAVIDO bayan goge bidiyon Batanci ga musulmai......












Jarumi Ali Nuhu ya godewa mawaki Davido kan matakin da ya dauka akan faifan bidiyo.

Ali Nuhu ya wallafa a shafinsa na Instagram inda ya godewa mawakin bayan ya goge bidiyon.

Ya roki magoya bayansa da sauran Musulmi su bar maganar ta wuce don a zauna lafiya.


Ya Kamata Ya Nemi Gafara": Mutane Sun Yi Martani Bayan Ali Nuhu Ya Godewa Davido Akan Goge Bidiyo.

kamata-ya-nemi-gafara-mutane-sun-yi-martani-bayan-ali-nuhu-ya-godewa-davido-akan-bidiyon

KALLI VIDEO 👇



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home