Saturday, June 3, 2023

DÁ DÚMÍ – DUMÍ: Gwamnatiņ Jíhar Kanó Á Ƙarƙashiņ Abba Kabir Yusuf Ta Fara Rùshe Gina-ginén Dá Aká Yi Ba Bisa Ƙa’ida Bá

DÁ DÚMÍ – DUMÍ: Gwamnatiņ Jíhar Kanó Á Ƙarƙashiņ Abba Kabir Yusuf Ta Fara Rùshe Gina-ginén Dá Aká Yi Ba Bisa Ƙa’ida Bá....














Kwamitiń kar ta kwana na sabúwar gwamnatín jihár Kanó mai alhakin rushé gine-gineń da aká yi ba bisá ƙa’ida ba ya fara rushé gini mai sháguna 90 daké jikin filin sukúwá.




Kalli  video 👇👇👇👇





0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home