Friday, June 2, 2023

INNALILLAHI WAINNAILAHIRRAJIUN ANYIMA KANNYWOOD BABBAN RASHI YANZU YANZU JARUMAI SUNSHIGA DAMUWA

INNALILLAHI WAINNAILAHIRRAJIUN ANYIMA KANNYWOOD BABBAN RASHI YANZU YANZU JARUMAI SUNSHIGA DAMUWA👇🏼👇🏼👇🏼😭😭

NASIHA TA ZUWA GA YAN MATA

1. Ki kiyaye dukkanin abinda zai tarwatsa miki rayuwar ki akan namiji.

2.nutsuwa da kamun kai naki ne,domin babu Namijin dake son wata ballagazar mace, saboda hakan kiyi kokarin ganin lallai kin zama mace mai aji mai kamewa a ko ina ma kike.

3.Don Allah banda kwadayin nan,idan har kika dauki wannan hanyar kwadayin ki sani kin hau hanyar watsar da rayuwar ki ne, saboda kwadayi babban masifa ne ga rayuwar mace.

4.don Allah ki san saurayi mai son ki da aure,don Allah ki gudu ga saurayin da kika ga alamar rayuwar ki zai b’ata miki,duk son da kike masa ki danne,ki rabu dashi in sha Allah ba zakiyi danasani ba,Allah zai baki Wanda yafi sa komai saboda Allah ya gani saboda gudun sab’a masa jira zaki ga kyakkyawan sakamako daga gare sa.

nemi ilimi duka bangare biyun daga bokon har islamiya,ki san duk hukuncin tsarki da ibada,karki mayar da hankalin ki bangare daya, Akwai matsala idan har ba ki san addinin ki ba,kiyi kokarin sanin addinin ki don ta haka ne zaki bautawa Ubangiji har ma ki tarbiyyar da yaran ki watarana.
6.kar kiyi sake da addu’a a bakin ki, duk abinda kika saka a gaban wannan addu’ar da kike yi zaki ga nasara a dukkanin al’amuran ki.

SAURIN INZALI (PREMATURE EJACULATION)

🫒🍊🍊🍉🍌🍯🍯🥕🥦🥦🧄🥬🫐🧅🥚

Tambayoyi da korafi yayi yawa dangane da saurin inzali (premature ejaculation) shine dalilin maimaita wannan rubutun.

MENENE PREMATURE EJACULATION ?
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
premature ejaculation is the inability to delay ejaculation for more than one minute after penetration.

Ma’ana

Saurin Inzali ko kuma saurin kawowa wanda bazai wuce minti guda daya ba.

SO, HOW MANY MINUTES OF SEX ARE ENOUGH, AND HOW MANY ARE TOO FEW ?

1- sex that is “too short” lasts one to two minutes ( mafi karancin jima’i shine wanda yake farawa kuma yake karewa iya minti daya zuwa biyu )

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home