Friday, June 30, 2023

Bidiyon Yadda Wani Ango Yafito Yawon Shakatawa Da Amaryarsa A Keke Ya Jawo Cece-kuce –

Bidiyon Yadda Wani Ango Yafito Yawon Shakatawa Da Amaryarsa A Keke Ya Jawo Cece-kuce –












Masu Kawo Mana Rahoto Daga Wani Kauye Sun Tabbatar Mana Da Yadda Sukaci Karo Da Wannan Masoyan Ango Da Amaryarsa Sun Ya Goyo Ta A Bayan Keke Suna Yawan Shakatawa Cikin Annushuwa Da Annuri.

Wannan Al’amarin Ya Haifar Da Gagarumin Cece-kuce Tsakanin Al’umma Musamman Masu Amfani Da Kafafen Sada Zumunta Na Zamani Kamar Irinsu Facebook, Twitter Da Instagram Gadai Cikakkiyar Bidiyonnan 👉

KALLI VIDEO 👇



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home