Thursday, June 29, 2023

Bidiyon Yadda Shagon Dan Panda Ya Cire Idon Abokin Gwabzawarsa 😭 A Filin Dambe –

Bidiyon Yadda Shagon Dan Panda Ya Cire Idon Abokin Gwabzawarsa 😭 A Filin Dambe –











Babbar Magana Ashe Hakane Yake Faruwa A Cikin Wasan Dambe Cikin Bidiyonnan Aka Hango Shagon Dan Panda Ya Tokare Abokin Gwabzawarsa Shagon Samaila A CIkin Filin Dambe.

Wannan Al’amarin Ya Haifar Da Gagarumin Cece-kuce Tsakanin Al’umma Musamman Masu Ra’ayin Kallon Dambe Inda Wasu Sukace Ya Cire Masa Ido Wasu Kuma Suka Ce A’a Be Cire Ba Amman Idan Kuka Kalli Bidiyonnan Zaku Tabbatar.

Ga Cikakken Faifan Bidiyon Ku Danna Domin Gani Yadda Gwabzawar Tasu Ta Wakana A Cikin Filin Wasan Damben Gargajiyar


Kalli cikakken video 👇



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home