Wednesday, May 24, 2023

Innalillahi 😭 Mutuwar Da Ta Jijjiga Al’umma, Taja Hankula Mutuwar Kamal Aboki Da Dan Zaman Banza

Innalillahi 😭 Mutuwar Da Ta Jijjiga Al’umma, Taja Hankula Mutuwar Kamal Aboki Da Dan Zaman Banza

Kamal Aboki Ya Mutu Ne Sandiyar Hatsarin Mota Da Ya Ritsa Dashi A Hanyar Maiduguri.

Mutuwar Dan Zaman Banza Itama Ta Kasance Tamkar Irin Mutuwar Kamal Aboki Domin Shima Ya Rasa Rayuwarsa Ta Sanadin Hatsarin Mota.

 Muna Fata Da Addua’ar Allah Ubangiji Yayi Musu Rahama Da Dukkanin Musulmai 😭

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home