Tuesday, May 23, 2023

innalillahi Masatan Da Suka Mutu A Hatsarin Mota Bayan Mummunan…

innalillahi Masatan Da Suka Mutu A Hatsarin Mota Bayan Mummunan…














MUTUWA: Innalillahi Wainna ilaihirrajiun rai bakon duniya Allah Yayiwa Matasa Yan Kasuwa 8 rasuwa a daren jiya Sanadíyar Hadarin Mota daya faru dasu daga garin Anka Zuwa Gusau ta Jìhar Zamfara.






innalillahi Masatan Da Suka Mutu A Hatsarin Mota Bayan Mummunan…

Jaridar Arewafresh11 suna suka ruwaito wannan rahoton a shafinsu na Facebook inda suka bayyana alamarin ya Faru, hakika anyi babban rashi domin Mutuwar matashi ba karamin tada hankalin al’umma takeyi ba Kasancewar sune jigo alummar baki daya.



Muna masu Addu’a kuma muna Rokon Allah yaji Kansu da rahama, Allah yasa aljanna ce makomar su ameen.



ku danna mana kararrawa a chan gefe domin sanar daku da zarar mun Dora sabon labari 👉

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home