Friday, May 5, 2023

innalillahi Bidiyon Jana’izar Jarumi Aboki Kannywood Ta Yi Rashi.

innalillahi Bidiyon Jana’izar Jarumi Aboki Kannywood Ta Yi Rashi.....












innalillahi wa’inna ilaihirraju’un kamar yadda kuka sani de Allah ya yiwa daya daga chikin jaruman barkwanci na tiktok da kuma youtube bugu da kari jarumi a masana’antar Kannywood.




kamal aboki ya kasanche mutumin kirki kamar yadda abokan aikin sa suke bayyanawa.

sannan ya samu shedar chewa baya fashin sallah akan lokachin ta jama’a muyiwa kamal aboki addua Allah yayi masa rahama in tamu tazo Allah ya sa muchika da imani.

Kalli Bidiyon 👇👇👇👇




0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home