Friday, May 5, 2023

Wani matashi ya kashe mahaifiyar sa a Kano sabo da wannan banzan Dalilin shiga kaji…

Wani matashi ya kashe mahaifiyar sa a Kano sabo da wannan banzan Dalilin shiga kaji…

Wani matashi ya kashe mahaifiyar sa a Kano sabo da wannan banzan Dalilin shiga kaji…

Wani matashi mai suna Iro Kwarangwal ya daɓa wa mahaifiyar sa, mai suna Jummai wuƙa inda ta mutu nan take sakamakon wata ƴar hatsaniya tsakanin su a jihar Kano.

Lamarin ya afku ne a jiya Laraba da misalin ƙarfe 5 na yamma a layin Karshen Kwalta da ke unguwar Rimin Kebe a ƙaramar hukumar Ungoggo

Ina tsaye a kofar gidana, kwatsam na ji ihu daga gidan marigayiyar,” wani ganau da ya nemi a sakaya sunansa ya shaida wa manema labarai.

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home