Friday, April 28, 2023

Qalu Inna Lillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un Al’ummar Borno Na Bukatar Addu’ar Ku Yan Uwa

Qalu Inna Lillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un Al’ummar Borno Na Bukatar Addu’ar Ku Yan Uwa

Qalu Inna Lillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un Al’ummar Borno Na Bukatar Addu’ar Ku Yan Uwa

Assalmau alaikum barkanmu dasake haduwa a wannan lokaci me albarka dafatan kowa Yana cikin koshin lafiya ,

Wani abune Wanda haryanzu government Nigeria takasa gyarawa 

Ace Ana taaddanci akasa amma government taki kulawa damu  

Amma haryanzu Bata kula damuba ku Kalli yanda ake kashe Mutane Ana yanda su kamar Dabba ,.

Allah kasakamana duniya da lahira sannan Kuma duk masuyi Allah katonamusu Asiri
...

               Kalli cikakken video 👇

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home