Friday, April 28, 2023

Kalli yadda kumurci yake jan wata a gidan Gala da sunan wasan dirama, mutane suna ta cece kuce akai.

Kalli yadda kumurci yake jan wata a gidan Gala da sunan wasan dirama, mutane suna ta cece kuce akai.

Wannan bidiyon na shu’aibu lawan kumurci ya jawo cecekuce sosai a wajen jama’a kasancewar a ka’idodin kannywood na mijin bayan taba jikin mace

Amma a wannan bidiyon sai aka ga jarumi shu’aibu lawan kumurci ya kama kafar wata yana ja a gidan gala da sunan wasan kwaikwayo.

Shin dokokin kannywood ya daina aiki ne?

Kalli cikakken video 👇👇👇👇👇

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home