Sunday, April 30, 2023

Allahu Akbar Mummunan Hatsarin Mota Yayi Sanadiyyar Konewar Mutane 18 Kurmus A Jahar Bauchi » Labarai

Allahu Akbar Mummunan Hatsarin Mota Yayi Sanadiyyar Konewar Mutane 18 Kurmus A Jahar Bauchi » Labarai.....











Allahu Akbar Mummunan Hatsarin Mota Yayi Sanadiyyar Konewar Mutane 18 Kurmus a Jahar Bauchi


Wasu Mutafiya kenan wanda akalla sun kai su 21 Allah ya jarrabesu da Mummunan Hatsarin Mota wanda yayi Sanadiyyar Konewar mutane a kalla 18 kurmus a Ƙaramar Hukumar Toro ta Jihar Bauchi, inda motar bas ta yi taho-mu-gama da tirela ranar Laraba.


Shugaban Hukumar kiyaye hadura na kasa baki daya watau Yusuf Abdullahi, ya bayyana cewa hatsarin ya faru ne a kauyen Narbodo, kamar yadda kamfanin yadda bbc hausa ta ruwaito


Mutune 21 hadarin ya ritsa da su kuma akwai manya 18 da yara uku 8 kuma suna cikin bas ɗin kuma sun ƙone ƙurmus bayan ta kama da wuta sakamakon karon da ta yi da tirelar...


Muna masu Addu’a Allah yaji kansu da rahama idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani ameen

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home