Saturday, April 29, 2023

Innalillahi wa’innailaihi raji’un Allah yayiwa Ma’aikaciyar hukumar alhazai ta Kano ta rasu.

Innalillahi wa’innailaihi raji’un Allah yayiwa Ma’aikaciyar hukumar alhazai ta Kano ta rasu.....











Innalillahi wa’innailaihi raji’un Allah yayiwa Ma’aikaciyar hukumar alhazai ta Kano ta rasu.





Hajiya Fatima Muhammad Kawu, ma’aikaciya a sashen harkokin kuɗi na Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta rasu.
A wata gajeriyar sanarwa daga ofishin yaɗa labarai na hukumar, marigayiyar ta rasu a jiya Litinin da daddare.





Tuni a ka yi jana’izar ta a safiyar yau Talata a Kano.

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home