Wednesday, February 14, 2024

TIRƘASHI:_Hisbah ta Kano Tayinasarar Kama Jarumar Tik-Tok Murja Kunya Wanda hakan yakawo cecekuce a cikin Al umma....
















Fitacciyar yar tiktok Murjanatu Ibrahim kunya tayi magana bayan fitar da sunan mutane shidda da hukumar hisbah kano ke neman su ruwa jallo.

Shine ta mayar da martani a cikin wani faifan bidiyo inda take cewa.

“Duk wanda yace ana nema na karya yake yi , an san inda murja take an san makwancin ta , saboda haka wannan maganar karya su ke, karya ne, in kuma an hakane an san inda nake zaune , an san inda nake bacci yanzu haka ma bacci zan koma, saboda bacci na bai isheni ba.


Sabo fill a cikin zuciya ta, ae mu duk runtsi duk wuya da kuke ganin mu ,muna da cika alkawali duk duniya babu wanda ya isa muki cika masa alkawali wallahi babu shi ko waye.

Kuma duk wanda ya saɓa muna alkawali a tafi a tafi sai ya gane bashi da wayo sai yayi ciwon hauka, idan munka tasoshi a gaba.

Murja kunya ta kara da cewa.

“Saboda haka ina gida a zaune babu inda naje ina nan zaune yanzu haka ma shinkafa da wake zan dora.-inji murja.

Wannan maganar ta fito ne bayan labarin da ake yaya tawa tun jiya cewa hukumar Hisbah tana nemansu.

Wadannan sune hukumar Hisbah take nema cikin gaggawa.

(1) Maiwushirya
( 2) Murja Kunya
(3) Shakira
(4) Hassan MakeUp
(5) Kano State Material

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home