Thursday, January 18, 2024

Wannan shine lauyan daya jagoranci soke lefe a jihar Kano—Duk wanda yayi zai tafi gidan yari—Abba Hikma











An soke lefe da kayan aure a jihar Kano

Daga yau duk angon daya saki yayi wa amaryar sa kayan lefe zai biya tara sannan ya shafe watanni biyu a gidan yari, haka zalika duk uban amaryar daya kuskura ya yiwa ƴarsa kayan ɗaki zai shafe wata biyu a ɗaure kamar yadda dokar ta tanada

Kunji fa menene ra'ayoyinku shin kuna goyon bayan wannan doka sannan kuna fatan taje har jihohinku?

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home