Thursday, January 18, 2024

Ina kira ga ƴan mata duk wanda yace zai yi Zina daku ya baku abinci kuce yazo kuyi auren Mutu’a—Tahir Umar











Ina kira ga ƴan mata duk wanda yace zai yi Zina daku ya baku abinci kuce yazo kuyi auren Mutu’a—Tahir Umar


Wani malamin Islama a jihar Bauchi mai suna Sheikh Tahir Umar yace ga mafita game da maganar Prof Ibrahim Maqari na cewa ya halatta macce tayi zina don a bata abinci taci bisa lalura, inda ya shawarci mata da cewar duk wanda yace dole sai yayi zina dake don ya baki abinci kici to ki faɗa masa kuyi auren Mutu'a kawai don yafi zinar sauƙi tunda Sahabban MANZON ALLAH SAW ma suna yin sa

Kunji fa menene ra'ayoyinku shin a ganinku tsakanin fatawar Maqari da ta malam Tahir wacce tafi sauƙin ɗauka?

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home