Saturday, January 13, 2024

Hajjiya_Zainab na nemanmatashi ɗan shekara 28-35 don ta aure shi amma zai zauna tare da ƴaƴan nata guda...











Hajjiya Zainab tace tana da ƴaƴa ukku ta aurar da ɗaya saura biyu, da tace ba zata ƙara yin aure ba bayan rasuwar mijinta amma yanzu taji ba zata iya jurewa ba musamman a wannan lokaci na sanyi saboda haka tana son samun matashi ɗan shekara 28-35 don ta aure shi amma zai zauna tare da ƴaƴan nata guda biyu a gidanta dake GRA Kano 

Ita kuma tana aiki a Abuja zata riƙa dawowa ranar Juma'a da yamma ta koma ranar Lahadi da yamma saboda haka duk wanda yaga zai iya aurenta ya ziyarci shafin don samun cikakken bayani

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home