Saturday, December 16, 2023

VIDEO: “Labarin yadda wannan matar ta zaɓi addinin Musulunci a kan dukiyar iyayenta ta”












A cikin Bidiyon matar ta bayyana cewar mijinta ya barta da ƴaƴa har biyu sai taje daji tayi aikin Gona sannan take samun abincin da suke ci kuma iyayenta sun matsa mata lamba a kan ta fita addinin Musulunci ta dawo kiristanci zasu riƙe ta saboda iyayenta mashahuran masu kuɗi ne amma kiristoci ne saboda ta musulunta suka koreta daga gida har ta samu wani ɗan uwanta musulmi suka yi aure a halin yanzu basa tare ya barta da ƴaƴa biyu

Kuma tace ba zata taɓa fita addinin Musulunci ba saboda abin duniya yana

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home