Thursday, October 26, 2023

Rundunar sojin Nijeriya ta kashe gomman 'yan ta'adda a Sokoto...











Rundunar sojojin Nijeriya ta ce dakarunta sun kashe gomman gawurtattun 'yan ta'adda a wani hari na musamman da suka kaddamar a jihar Sokoto da ke arewacin kasar.

Kakakin rundunar, Birgediya Janar Onyema Nwachukwu ne ya bayyana haka a wata sanarwa da rundunar ta wallafa a shafukanta na sada zumunta ranar Talata.

Ya ce dakarun sojin Nijeriya sun kaddamar da "samame da aka tsara cikin nutsuwa a kauyen Tukandu don murkushe wata kungiyar gawurtattun 'yan ta'adda da ke da alhakin aikata laifuka da dama a yankin."


Kakakin rundunar sojin Nijeriya Birgediya Janar Onyema Nwachukwu ya ce dakarunsu sun kaddamar da "samame da aka tsara cikin nutsuwa a kauyen Tukandu don murkushe wata kungiyar gawurtattun 'yan ta'adda da ke da alhakin aikata laifuka da dama a yankin."

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home