Monday, October 9, 2023

Mutanen gari su tare wani ɗan bindiga, sun aika shi lahira a jihar Sakkwato....

 













Mutanen gari su tare wani ɗan bindiga, sun aika shi lahira a jihar Sakkwato.


Rahoto ya nuna an ƙashe ɗan bindigan ne yayin da zai ratsa ta ƙauyen Giyawa, yankin Goronyo.


Bayan sheƙe shi, fusatattun mutane sun kwato dabbobi sama da 100.

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home