Saturday, October 14, 2023

Har Yanzu Ni Budurwa Ce! Tsohuwa Me Budurwar Zuciya Ta Saki Bidiyon Yadda Take Kwalliya A Shafin...











Har Yanzu Ni Budurwa Ce! Tsohuwa Me Budurwar Zuciya Ta Saki Bidiyon Yadda Take Kwalliya A Shafin...

Me Zaku'iya Cewa?




Cikin Wani Faifan Bidiyon Dake Yawo A Manhajar Tiktok Aka Hango Wata Dattijiwa Me Budurwar Zuciya Tana Kwalliya Irin Ta ‘Yanmata Wanda Hakan Yayi Sanadin Haifar Da Gagarumin Cece-kuce Tsakanin Al’umma Musamman Masu Amfani Da Kafafen Sada Zumunta Na Zamani Kamar Irinsu Facebook, Twitter, Instagram Da Sauransu.



KALLI VIDEO 👇👇👇

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home