Sunday, July 30, 2023

Kazantar Mijina Tasa Nadena Sonshi, Ko Yanzu Nasamu Miji Zan Rabu Dashi....











Ko Yanzu Nasamu Miji Zan Rabu Da Wannan Mijin Nawa Saboda Kazantarshi Tayi Yawa Sosai Indai Bani Naimasa Wanka Ba Sai Yashafe Sati 2 Beyi Wanka Ba.


Wannan Wata Baiwar Allah Ce Take Yiyawa Mijinta Wanka Sakamakon Kazantarsa Da Rashin Wanka Da Wankin, Kamar Karamin Yaro Ga Saurin Bata Kaya.

Tace Kafin Muyi Aure Yanada Tsafta Domin Indai Zezo Wajena Fes_fes Yake Zuwa Kuma Har Kamshin Turare Yakeyi Bayan Munyi Aure Nagano Basgida Tsafta.

Tace “Ko Yanzu Nasamu Miji Zan Rabu Da Wannan Mijin Nawa Saboda Kazantarshi Nayi Wani Sabon Auren Domin Kazantarsa Tayi Yawa Sosai Indai Bani Naimasa Wanka Ba Sai Yashafe Sati 2 Beyi Wanka Ba.”

Dan Allah Mazaje Da Mataye Masu Kazanta Ku Gyara Domin Jin Dadin Jikinku Da Sauke Hakkin Da Yake Kanku Ko Dan Ibada. 👉 FULL VIDEO 👈

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home