Thursday, July 27, 2023

Karatun Alkur’ani Me Dadi Daga Kananan Yara Bakar Fata Yasa Mutane Kuka –











Zazzafan Karatun Alkur’ani Me Tsarki Daga Wasu Kananan Yara Kuma Bakaken Fata Yasa Al’umma Kuka Da Hawaye Saboda Tsantsar Dadin Alkur’ani Me Tsarki Da Kuma Dadin Muryarsu Tare Da Ganin Cewar Su Bakaken Fata Ne, Kamar Yadda Zaku Gani A Cikin Wannan Faifan Bidiyon Dake Kasa Ku Danna Domin Ganin Yadda Mutane Suka Sha Kuka. 



FULL VIDEO 👇



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home