Saturday, June 24, 2023

Meye Gaskiyar Al’amari Game Da Ta’addancin Bello Turji

Meye Gaskiyar Al’amari Game Da Ta’addancin Bello Turji...

Innalillahi Sojojin Najeriya Sunyi Nasasar Halaka Bello Turji

CIGABAN BIDIYON TA’ADDA BELLO TURJI: “Wallahi siyasa ce kawai ake yi da matsalar tsaro, domin ba da gaske ake yi ba”.

Yanzu inbanda rashin imani wanda ya kasa hana shigowa da Bindigogi shine zai hana shigowa da Shinkafa?”.

“Mu mun dauki Bindigogi ne saboda an kirkiro da kungiyar Sakai wadda bata Gwamnati ba ana kisan ‘yan uwan mu Fulani

Har yanzu matsalar tsaro na ci gaba da tabarbarewa a garuruwa a
Yanzu haka fiye da garuruwa 50 na neman zama kufai a yankunan kananan hukumomin sakamakon yadda hare-haren ‘yan bindiga suka tilasta wa jama’ar garuruwan yin gudun hijira zuwa wasu sassan jihar da makwaftan jihohi.

Hakan kuma na aukuwa ne duk da kudaden FCEharaji fiye da naira miliyan dari da ‘yan bindigan suka karba daga hannun mutanen garuruwan, bisa yarjejeniyar ‘yan bindigan za su bari a gudanar da ayyukan noma, a kuma girbe kayan amfanin gona.

Mannir Sani Fura Girke, dan jarida nem ai binciken kwakwaf kan harkokin tsaro, ya shaida wa BBC cewa, na yi yarjejeniya da ‘yan bindigar da kuma garuruwa 55, inda suka yar da cewa ba zasu kara kai hare-hare ba muddin aka biya su kudin haraji

Ya ce,” Dukkan garuruwa 55 din sai da suka biya kudinsu wasu miliyan uku wasu miliyan hudu haka aka tara aka basu naira miliyan 172 da dubu dari biyar.”

 jaridar ya ce ana ga kamar abin ya yi sauki za a samu damar aikin gona, sai yanzu suka sake dawo wa suna kai hare-hare.

Wadannan hare-hare sun sanya wadannan garuruwa cikin halin ha’ula i, saboda gaba dayan mutanen da ke zaune a garuruwan da ma kauyukansu duk sun yi gudun hijira.

Mannir Sani Fura Girke, dan jarida nem ai binciken kwakwaf kan harkokin tsaro, ya shaida wa BBC cewa, na yi yarjejeniya da ‘yan bindigar da kuma garuruwa 55, inda suka yar da cewa ba zasu kara kai hare-hare ba muddin aka biya su kudin haraji

Dan jaridar ya ce ana ga kamar abin ya yi sauki za a samu damar aikin gona, sai yanzu suka sake dawo wa suna kai hare-hare.

Mannir Sani Fura Girke, ya ce yawancin kayan amfanin gonar da suka yi suke bukatar a kwashe su duk sun zube a kasa, sannan kuma tun da ‘yan bindigar suka lura cewa mutane sun bar garuruwansu sai suka koma cinnawa kayan amfanin gonar wuta.

Dangane da batun jami’na tsaro kuwa, dan jaridar ya ce a gaskiya duk wadannan garuruwan ba bu jami’na tsaro sai dai a kananan hukumomi suke.

Tuni dai rundunar ‘yan sandan jihar ta ce jami’ansu da ma sauran jami’na tsaro na sane da irin matsalar tsaron da ake fuskanta a garuruwan kananan hukumomin na Gumi da Bukkuyum.

SP Muhammad Shehu, shi nem ai magana da yawun rundunar ‘yan sandan a Zamfarar, ya shaida wa BBC cewa, hadin gwiwar jami’na tsaro na nan na daukar matakan da suka dace a wadanann yankunan don magance matsalar.

Rundunar ‘yan sanda a jihar Ondo a kudu maso yammacin Najeriya ta kama wani mutum mai shekara 54 da haihuwa bisa zargin ƙona agololinsa biyar a unguwar Fagun da ke garin Akure.

Rahotanni sun ce wanda ake zargin ya yi hakan ne saboda matarsa wadda ita ce mahaifiyar waɗannan yara, ta ɓata masa rai saboda ta ƙi ba shi haɗin kai.

Kakakin rundunar ƴan sandan jihar, Funmilayo Odunlami, wacce ta tabbatar da faruwar lamarin ta ce yaro ɗaya ya rasu amma sauran huɗun suna karbar magani a cibiyar kula da lafiya ta tarayya da ke Owo.

Ta ce tuni aka kama mutumin mai shekara 54 da haihuwa bisa zargin ƙona ‘ya’yan matar tasa biyar

Advertisement

Advertisement

Click to Comment
Related Articles

Yanzu-Yanzu Kashim Shattima Ya Tona Asirin Dakatattun Hafsoshin Tsaron Nigeria Da Tinubu Ya Tuɓe…
24 hours ago

Saura Kwana 4 Á Ɗaura Aurena Allah Bai Ƙaddara Ba Aka Fasa, Céwar Jarumar Kánnywood Zainab Indómie..
1 day ago

Babu Macce Da Nike So Kamar Matata, Inajin Daɗin Zama Da Ita Kamar Yadda Kowane Magidanci Kevin Daɗin Zama Da iyalinsa…
1 day ago

Batun Dawo Da Sarki Sanusi Lamido Kan Kujerarsa Tinubu Ya Amince Da Wannan Mataki, Kuma Za’a Rushe Sauran Masarautun Da Ganduje Ya Kirkiro Ba Bisa Ƙa’ida Ba…
1 day ago

Qaluinnalillahi wa’inna’ilaihi raju’un video yadda akayi hira da yan ta,adda suke bayanin yadda suke satar mutane da kuma abubuwan da suke….
1 day ago

Akwai Ƙura Abba Gida-Gida Yabar Baya Da Ƙura Bayan Ya Rushe Wuraren Da Ganduje Ya Sayar, Ashe Wannan Ne Dalilin Da Yasa Abba Ke Rusau…
2 days ago

Adam A Zango Ya Bawa Mutane Mamaki Kan Abunda Yayiwa Ummi Rahab Da Lilin Baba…
2 days ago

Wallahi Mahaifina Yana Ƙabari Amma Haka Matar Can Ta Zunduma Masa Ashar, Yadda Gwamnan Jihar Kano Abba Ya Bayyana Gaskiyar Abinda Ya Faru Tsakanin Sa Da Wata Mata Marar Tarbiyya…
2 days ago

Shikenan Ta Faru Ta Ƙare, Zancen Dawoda Tsohon Sarkin Kano Sanusi Lamido Kan Kujerarsa Ta Sarautar Kano, Alamu Sun Bayyana Shiri Ya Kan Kama…
2 days ago

😭😭😭 innalillahi Nada ministocin arewa Na Shirin zama rigima yanzu yanzu kalli wannan video domin kagani da idonka yanzu yanzu karka bari abaka labari akan wannan batu…..
2 days ago
Advertisement

Weather
Invalid API key. Please see https://openweathermap.org/faq#error401 for more info.
Recent Tech News

Zan Fallasa Sunayen Shafaffu Da Mai, Wa’yanda Ganduje Ya Sayarwa Da Filin Makaranta A Kano….
7 hours ago

Yanzu-Yanzu Kashim Shattima Ya Tona Asirin Dakatattun Hafsoshin Tsaron Nigeria Da Tinubu Ya Tuɓe…
24 hours ago

Saura Kwana 4 Á Ɗaura Aurena Allah Bai Ƙaddara Ba Aka Fasa, Céwar Jarumar Kánnywood Zainab Indómie..
1 day ago

Babu Macce Da Nike So Kamar Matata, Inajin Daɗin Zama Da Ita Kamar Yadda Kowane Magidanci Kevin Daɗin Zama Da iyalinsa…
1 day ago

Follow Us
Go to the Arqam options page to set your social accounts.
Popular
Recent
Comments

Innalillahi 😭 Dalilin Da Yasa Za’a Chanja Fasalin Kudin Nigeria /Aisha Buhari/ Dan Gote/ Kwankwaso….
January 27, 2023

Meye Gaskiyar Al’amari Game Da Ta’addancin Bello Turji
January 14, 2023

Dalilin Daya Janyo Muke Rabawa Talakawan Nigeria Tsofaffin Kudade Cewar Shugaban Yan Bindiga
January 31, 2023

Masha Alllahu’ Kwankwaso Yafi Kowa Yawan Ƙuri’a Kalli Bidiyon Yadda Aka Fara Kirga Ƙuri’un Zaɓe….
February 25, 2023

Lokaci Yayi Dazan Tona Muku Asiri Sabon Bidiyon Safara’u Ga ‘Yan Kannywood
October 22, 2022

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home