Sunday, June 4, 2023

An Yi Jana’izar Mutum 11 Sakamakon Haɗarin Mota A Hanyarsu Ta Zuwa Kaduna

An Yi Jana’izar Mutum 11 Sakamakon Haɗarin Mota A Hanyarsu Ta Zuwa Kaduna
















Mota A Hanyarsu Ta Zuwa Kaduna.

Yadda Aka Yi Jana izar ‘Yan Mutum Sha Daya Da Safiyar Yau Na Litini, Wadanda Allah Yayiwa Rasuwa Sakamakon Hadarin Mota Daga Garin Dugabau Na Karamar Hukumar Kabo Zuwa Garin Kachia Na Jihar Kaduna.

Muna Addua Allah SWT Ya Gafartamusu Yasa Aljannah Firdous Ce Makoma.

daga Harisu Abdullahi Balan..👇👇

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home