Monday, May 1, 2023

Yadda yar Gidan Sarkin jerin jihar Kano ke wasa da wuƙa Innalilahi wainna ilaihir raji’un.

Yadda yar Gidan Sarkin jerin jihar Kano ke wasa da wuƙa Innalilahi wainna ilaihir raji’un.....













Jaridar ALFIJIR HAUSA ta samu zantawa da Wannan Matashin wanda ya kasance Masoyine dan gani kashe ni ga jarumar wasan Hausa wato Nafisa Abdullahi, kamar yadda mai karatu zai tsinkayi hakan a cikin Wannan tattaunawar da mukayi da shi kai tsaye ta aKwatin tafi da gidanka wato wayar hannu ta Salula.

Biyo bayan wani labarin da kamfanin Dillancin Labarai ta Jaridar ALFIJIR HAUSA ta wallafa akan batun soyayyars da Jarumar Kannywood Nafisa Abdullahi da Usman Shehu Zubairu Soba na Jihar Kaduna “inda lamarin yaja hankulan al’umma musamman ma’abota amfani da kafar sada zumunta na yanar gizo.


Hakan yasa na ƙara gamsuwa cewa duniya abar tsoro ce sannan nagane cewa duniya makaranta tace zata koyar dakai darussa kala kala dayawa mutane daga cikin al’umma kallo suke ga duk wanda yace yanason yar wasan kwaikwayo na hausa kawai Dan iskane, ko maras mutunci ne, ko maras tarbiyya ne, ko Dan banza ne, wasu ma ganinka suke a shasha har jaki wasu ka iya siffantaka dashi ba tare da sanin asalin wanene kai ba laifin kawai kace kanason ko kana kaunar wata ko wani mai sana’ar Harkan wasan Hausa.


Soba ya Kara da cewa; sai tsinewa tare da aibatawa batanci da kalamai na banza su biyo baya, Idan harkan fim ko sana’ar fim kuskure ne shin soyayya da yar fim ko neman aurenta haramun ne ?? Dayawa mutane daga cikin al’umma suna aikata laifin da yafi na yan fim din amma sai kaga har rububin neman auren ‘yayansu ake har ariƙa cewa; wane yar gidan Alhaji wane zai aura ko wance yar gidan Alhaji wane zata aura bayan su su Alhaji wanen yawancinsu suke ‘bata yan fim din suke basu kyautar gidaje da motoci na kece raini sai kaga mutum yana boye laifin dan uwansa makocinsa abokinsa dansa ko uba nai amma yakosa yaga aibun sana’ar wani ko wata ko laifin wani ko wata yayita cece kuce akai idan harkan fim kuskure ne shin ni da kai abun damukeyi daidai ne??


Usman Shehu Zubairu Sobaoba da Nafisa_Abdullahi bamu isa muce bama aikata kuskure

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home