Saturday, May 6, 2023

Tallan Fim Din Hausa Da Ake Koyar Da Jima’i

Tallan Fim Din Hausa Da Ake Koyar Da Jima’i..

InnalillahiWa’innaIllaihirRaji’un! Tallen Sabon Fim Din Hausa Da ake Koyar Da Jema’e , Wannan Fim Din Kwata Kwata Baikamata Ace Ayishi Ba. Domin Babu Wani Ilmantarwa Saidai Barna Mai Yawa A Ciki,

An Saki Tallan Wani Fim Wanda Mata Ke Koyar Da Yanda Ake Jema’e A Hausa, Fim Din Mai Suna (Makaranta) Inda A Fim Din Banda Rashin Kunya Da Nuna Lalata Ba Abin Da Akeyi.

Bai Kamata Hukumar Tace Fina Finai Ta Bari A Saki Wannan Fim Din Ba, Saboda Gujewa Abin Da Zai Je Ya Dawo.

Kalli Tallan Fim Din Anan.👇👇👇

An Saki Tallan Wani Fim Wanda Mata Ke Koyar Da Yanda Ake Jema’e A Hausa, Fim Din Mai Suna (Makaranta) Inda A Fim Din Banda Rashin Kunya Da Nuna Lalata Ba Abin Da Akeyi.

Bai Kamata Hukumar Tace Fina Finai Ta Bari A Saki Wannan Fim Din Ba, Saboda Gujewa Abin Da Zai Je Ya Dawo.

Kalli Tallan Fim Din Anan.

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home