Saturday, May 13, 2023

LABARAI Qalu Innalillahi Mutuwar 442 a Kurkukun Kasar Niger Gaskiyar magana ta bayyana…

LABARAI
Qalu Innalillahi Mutuwar 442 a Kurkukun Kasar Niger Gaskiyar magana ta bayyana…















Qalu Innalillahi Mutuwar 442 a Kurkukun Kasar Niger Gaskiyar magana ta bayyana…

Batu Kan Mutuwar mawaki 442 a Kurkukun kasar Niger Ya Yamutsa Hazo ya Kuma karade shafukan sada zumunta shin gaskiya ne ko kuma karya ne to dafarko dai mun saurari bidiyon wani a TikTok.

 

Wanda ya bayyana tabbacin cewa 442 ya mutu amma daga baya kuma sai ya sake sakin wani bidiyon inda nan take ya kar yata kansa yana mai cewa mawaki 442 mai mutu ba.

bugu da Kari mutane sun Shiga rudani Kasan Chewa Basu Sami Wani chikakken bayani kan gaskiya ko akasi Hakan kan wannan Batu ba.

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home