Monday, May 29, 2023

Jami’an Tsaro Sun Hana Ganduje Da Matarsa Shiga Wajen Manyan Baki A Abuja Eagle Square

Jami’an Tsaro Sun Hana Ganduje Da Matarsa Shiga Wajen Manyan Baki A Abuja Eagle Square.....















Hana Ganduje Shiga Wanken Manyan Baki A Wajen Taron Rantsar Da Sabon Shugaban Kasar Najeriya Ya Haifar Da Gagarumin Cece-kuce Tsakanin Al’umma Musamman Masu Amfani Da Kafafen Sada Zumunta Na Zamani Kamar Irinsu Facebook, Twitter, Instagram Da Sauran Kafafen Sadarwa.




Hakan Ya Sanya Masoya Da Magoya Bayan Tsohon Gwamnan Jahar Kano Wato Abdullahi Umar Tinanin Cewar Menene Makomarsu Bayan Tafiyarsa Idan Sabuwar Gwamnati Ta Fara Mulki.

Gadai Cikakkiyar Bidiyonnan A Kasa Ku Danna Domin Ganin Yadda Aka Fatattaki Ganduje Daga Wajen Manyan Baki 👉 FULL VIDEO 👇



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home