Wednesday, May 28, 2025

In need of a husband













Daga taskar Kannywood

 Rarara ya saki sabuwar waka[TIRKASHI]: Jama'a sunata hayya hayya bayan wani shafi ya wallafa hoton Jaruma mansura isah da kuma jarumi Adam a zango inda jarumar ta dafa hannun jarumin (bisa kuskure).

Hakan ya jawo cece-kuce sosai a kafafen sada zumunta musamman Twitter (Formally X).


Sai dai abunda mutane dayawa suka manta shine jarumar da jarumin duka acikin babu wanda aka shaide shi da hali mara kyau, Jama'a dayawa suna yi musu kyakyawar zato kuma munada yaqinin wannan abunda ya faru kuskure ne.


Jama'a dayawa sunata alaqanta hakan da mutuwar aurenta. (Wa iyazu billah), wasu ma har cewa suke ta futo ne dan take yin hakan ko takeyin sharholiyarta, sun manta aure rai ne dashi, yar malami ma ko matan malami an saketa ballantana wasu gama garin.

[Kalli bidiyon kannywood mai abun mamaki: https://tinyurl.com/Garzali-miko-kwankwasiyya]


#kannywoodNews